Wq/ha/Grace Folashade Bent
Appearance
Grace Folashade Bent née Makinwa, (An haife ta 25 ga watan Oktoba, shekara ta 1960) sanata ce ‘yar ƙasar Najeriya wacce aka fara zabar ta a shekara ta 2007 a karkashin jam’iyyar PDP don wakiltar mazabar Kudancin Adamawa daga Jihar Adamawa.
Zantuka
[edit | edit source]- Na yi imani cewa kankan da kai zai iya kai mutum iya nisan daukaka a rayuwa, saboda haka ban taba yarda matsayi na, daukaka ta ko nasara ta ta sakamun girman kai
- Akwai munanan zato amma har wayau akwai kyawawan zato sosai, nan ne nake mayar da hankali na.