Jump to content

Wq/ha/Gavin Ashenden

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Gavin Ashenden

avin Roy Pelham Ashenden (Ranar uku 3 ga watan Yuni, shekara ta alif 1954) ɗan cocin Katolika ne na Biritaniya, tsohon firist na Cocin ƙasar Ingila.

Zantuka

[edit | edit source]

Ban gane ba sai Mass da aka karɓe ni a Shrewsbury Cathedral yadda na yi kewar kasancewa a Coci ɗaya da St Augustine musamman. Na gane cewa na dau shekaru ina danne bakin cikina na kasancewa cikin wata al'umma ta majami'u ta daban kuma ta bidi'a. Lallai yana zuwa gida. Waliyai da yawa da na ji daɗin ƙungiyarsu tsawon shekaru. Gavin Ashenden ya rubuta game da tafiyar sa zuwa Roma (23 ga watan Disamba, shekara ta 2019).