Jump to content

Wq/ha/Freda Adler

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Freda Adler

Freda Adler (An haife ta shekara ta alif 1934), ta kasance masaniyar Ilimin laifuffuka, mai koyarwa, kuma farfesa Emiratus a Jami’ar Rutgers, wacce tayi rubuce-rubuce da dama akan laifuffuka irin su Laifukan mata, matsalolin ƙasa da ƙasa akan laifuka, satar aiki (piracy), shan miyagun kwayoyi, da kuma rubuce-rubuce akan kula da zamantakewa.

Zantuka.

[edit | edit source]

Sisters in Crime: The Rise of the New Female Criminal (a shekarar 1975)

[edit | edit source]
  • Akwai wani bangare ga nuna girmamawa ga mata. Idan ta saki sassauci, tana iya tare da daidai wannan adalci ta samar da tsari.
    • shafi na 91.
  • Mata a daukakin zamuna sun kasance ‘yan matan shari’a, a yayin da maza suke zama masu gidan su.
    • shafi na Shekara ta 203.
  • Iyakoki wanda dole mata su tsallaka, iyakokin jima’i wanda dole su keta, wadannan makomansu ne wanda ke wanzuwa a cikin zukatan su.
    • shafi na dari biyu da hamsin 250.