Wq/ha/Fatima Hussain
Appearance
Fatima Hussain Fatima Hussain wacce aka fi sani da Maryam a cikin shirin Labarina sabuwar ‘yar wasan kwaikwayoa masana'artan Kannywood, Ta shara ne a cikin Shirin Mai dogon zango wato labarina, Kuma ta cikiga ba fitowa a cikin wasu shahararrun shirye shiryen.