Wq/ha/Farida Charity

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Farida Charity

Farida Charity 'yar shekara 36 daga Uganda wacce a halin yanzu shugabar al'umma ce kuma mai neman zaman lafiya. Ta kasance wani bangare na tattaunawar zaman lafiya da kungiyar ceto ta Uganda wadda ta kai ga cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a shekara ta 2002.

Zantuka[edit | edit source]

  • Abubuwan da mata ke buƙata suna da sauƙi amma manyan batutuwa ne musamman a yankunan karkara

Mata suna buƙatar zaman lafiya da samun damar ayyukan kiwon lafiya

  • Abu mafi mahimmanci shi ne samun zaman lafiya da kallon kanmu a matsayin mutane ba tare da la'akari da jinsi, siyasa, addini da kabila ba. [1] 19 Maris 2021 ta Majalisar Dinkin Duniya Mata da aka dawo dasu 15 Nuwamba 2022.