Wq/ha/Evelyn Acham
Appearance
Evelyn Acham (An haife ta 15th June shekarar 1991) mai fafutukar hakkin yanayi ce ‘yar Kampala Uganda, kuka itace mai shiryawa ta kasa na Kungiyar Rise Up.
Zantuka...
[edit | edit source]- Baka bukatan sai ka yi wani gagarumin abu wajen canza rayuwa. Ka fara da yin kananan abubuwa kamar karatu da ilimantar da kan ka a kan abubuwan da ke faruwa a kusa da kai.
- Climate Justice Activist Evelyn Acham Speaks at Breck's US Chapel. Breck School. (April 21, 2021)