Jump to content

Wq/ha/Elena Ferrante

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Elena Ferrante

Elena Ferrante (An haife ta a shekarar 1943), marubuciyar littafai ce ‘yar kasar Italiya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • A’a, ban taba tsara labarai na ba. Dan karamun bayani kan iya sa in rasa ra’ayi akan abun gaba daya. Ko da dan gajeran maganan baki kan iya sa in ji ra’ayin labarin a zuciyata ta bace. ina daya daga cikin mutanen da ke fara labari da dan muhimman bayanan labaran a zuciya. Sauran kuma za’a kare su ne layi bayan layi.