Jump to content

Wq/ha/Edmonia Lewis

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Edmonia Lewis

Edmonia Lewis(c. An haife ta a ranar hudu ga watan Yuli, shekara ta 1844 – Satumba 17 ga wata, shekara ta 1907) mai sassaka ce ‘yar ƙasar Amurka.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Babu wani abu mafi kyawu da ya fi sakakkiyar daji. Ka kama kifi a yayin da kake jin yunwa, ka sara reshen bishiya, ka haɗa wuta ka gasa ta, kuma ka ci shi a filin Allah, hakan ya fi kowanne abun qawa. Ba zan tsaya tsawon sati ɗaya cir ba a birni, idan ba don sha’awar zane na ba.