Jump to content

Wq/ha/Dorothy Alexander

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Dorothy Alexander
Dorothy Alexander

Dorothy Alexander (shekarun haihuwa , An haife ta 1904-04-22 - 1986-11-17) ta kasance ‘yar rawar ballet ‘yar kasar Amurka, mawakiya, mai koyarwa kuma darektan kamfani. Ita ta assassa abunda aka sani a yanzu da suna Atlanta Ballet a alif tari tara da ashirin da tara 1929.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Salo ba tare da fasaha ba bashi da zurfi kuma yana cikin halaka. Fasaha ba tare da salo ba zagi ne,