Jump to content

Wq/ha/Diana Abu-Jaber

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Diana Abu-Jaber

Diana Abu-Jaber (Larabci: ديانا أبو جابر) marubuciya ce kuma farfesa ‘yar kasar Amurka.

Zantuka..

[edit | edit source]
  • Ina yi kaman bana jin Larabci idan yayi mun magana a cikin jama’a, saboda lokacin da nike karama, Larabci wani al’amari ne na sirri a cikin iyali - ina tunanin cewa haka yake ga mafiya yawancin iyalai da suke bakin haure. Amma daga bisani bani so in yi magana da Larabci. Bana so in bambanta da sauran kawaye na ko kadan.