Wq/ha/Cosmos Michael Angkur
Appearance
Cosmas Michael Angkur, (An haife shi ranar hudu 4 ga watan Janairu a shekara ta alif 1937 ), ɗan Indonesiya ne, na Cocin Katolika, wanda ya yi aiki a matsayin bishop na Diocese na Bogor.
Zantuka
[edit | edit source]Ya kamata iyaye su sa ɗabi’u masu kyau da muhimmanci a zukatan ’ya’yansu domin iyalai su zama masu shelar bishara. Wannan shine yadda iyalai na Katolika zasu iya shiga da gaske wajen yada ruhin Kiristanci. Bishop dan Indonesiya yayi kira ga iyalai da su yi wa'azi (ranar 28 ga Yuni ta shekarar dubu biyu da goma 2010) Union of Asian Catholic News..