Jump to content

Wq/ha/Confucius

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Confucius
Confucius

Confucius,

Zantuka

[edit | edit source]
  • Wanda a cikin nazarinsa ya sadaukar da kansa ga tsantsar aiki da motsa jini, sannan ya watsar da zurfafa tunani, yayi asarar lokacin sa sannan wanda kuma ya sadaukar da kanshi kaɗai ga tsananin zurfafa tunani sannan ya watsar da aiki da motsa jini, zai ta bilayi ne kawai sannan ya rasa kan sa.
    • The Morals of Confucius, Bugu ba biyu (London,a shekara ta 1724), Maxim X, p. 114.
  • Maza ba sa tuntuɓe da tsauni, sai dai da kananan tuddai.
    • An gabatar a Kwamitin Majalisar Dattawa ta Amurka akan Noma (a shekarar 1973) Hearings Before the Committee on Agriculture, House of Representatives, Ninety-second Congress, p. 21