Jump to content

Wq/ha/Charity Adule

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Charity Adule

Charity Ogbenyealu Adule (An haife ta 7 ga watan Nuwamban shekarar 1993) kwararriyar ‘yar wasan kwallon kafa ce haifaffiyar Najeriya wacce take taka leda a matsayin ‘yar wasan gaba ga kungiyar kwallon kafa ta Laliga Alhama CF, da kuma kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Na gano cewa ba sai ka damu da abunda mutane ke tunani ko suke yi ba mazawar kana yin abunda kake so ne da kuma abunda kafi sanin yadda ake yin sa.
  • Munyi rashin nasara ga Barcelona ba wai don sun fi mu kyau ba; kawai na yi imani cewa sun fi mu ne na ranan.