Jump to content

Wq/ha/Bukky Ajayi

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Bukky Ajayi

Bukky Ajayi, (An haife ta ranar biyu 2 ga watan Fabrairu,a shekara ta 1934 –ta mutu A ranar shida (6) ga watan Yuli,a shekara ta 2016), ta kasance ‘yar wasan kwaikwayo ne, Kuma ‘yar kasar Najeriya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Na kasance a masana’antar fim na tsawon lokaci. Amma bana iya tabbatar da iya lokacin da na fara wasan kwaikwayo ba.