Wq/ha/Blessing Abeng
Appearance
Blessing Abeng (An haife ta 16 ga watan Oktoban shekarar 1994), yar kasuwa ce ‘yar kasar Najeriya wacce aka kirkiri Disha tare da ita, wanda Kamfanin Flutterwave ta siye.
Zantuka
[edit | edit source]"#BreakTheBias: A Conversation with Blessing Abeng, Mobola Akingbala, and Olurémi Martins-Areola" (2022)
[edit | edit source]- "#BreakTheBias: A Conversation with Blessing Abeng, Mobola Akingbala, and Olurémi Martins-Areola", Our Pass (March 21, 2022)
- Bawai cewa iko baya ga mata bane, kawai mata basu san cewa suna iya sarrafa ta bane iya dai-dai gwargwadon iyawar su.
- Kada ki samu natsuwa kasancewa ke kaɗai ce mace a dakin.
- Ba laifi ki zamo ta farko amma laifi ne ki zama ke kaɗai.