Wq/ha/Bella Rwigamba
Appearance
Bella Rwigamba, 'yar kasar Ruwanda ce wacce Babbar Masaniyar Dijital ce a Ma'aikatar Ilimi ta ƙasar. Tana da digiri na biyu a fannin Tsarin Cigaban Bayanai daga Jami'ar HAN dake kasar Netherlands da kuma BBA a Fannin Tattalin Bayanai daga Jam'iar Adventist na Tsakiyar Afurka.
Zantuka
[edit | edit source]- Iyaye zasu iya ganin abunda ake koyarwa a aji sannan zasu iya taimakawa yara a wajen bita da aikin gida. Dalibai kawai suna buƙatar su rike wayoyin hannu, su shiga shafin koyo na yanar gizo wato e-learning, sannan su shiga sashin ji da gani.
- EDTECH PARTNERS ADDRESS TECHNOLOGY CHALLENGES KT Press (April 27, 2021)
- Shiga yanar gizo a makarantu ya kai kaso 54%, har yanzu dai muna da sauran aiki.
- EDTECH PARTNERS ADDRESS TECHNOLOGY CHALLENGES KT Press (April 27, 2021)