Wq/ha/Barbara Bangura
Appearance
Barbara Bangura (an haife ta 13 Nuwamban 1958) ‘yar fafutukar hakkin dan Adam ce ‘yar kasar Sierra Leone. Ta kasance babbar Jagora ta Kasa ta Kungiyar Hadin Gwiwa na Tallafawa Mata.
Zantuka
[edit | edit source]- Kungiyoyin Hakkokin Mata sun kare matsayinsu ta hanyar shigar da mukala a cikin Kundin Tsarin Mulki na Kasar Sierra Leone wanda yace za’a iya daukan matakai na musamman da dokoki a inda akwai rashin daidaito da ke bukatan gyara.
- Ina so in tunawa Shugaban Kasa cewa wannan shekaran zabe ne, kuma yana bukatan ya tabbatar da cewa duka Ministocin shi suna goyon bayan alkawuran shi kuma cewa muna da takardar daidaiton jinsi (a shigar da shi) a cikin doka kafin zabe.
- Sun ce (maza) basu barin mutane wajen zabe cikin sauki wanda zai wakilce su kuma yana tauye wasu muhimman hakkokin dan Adam.