Jump to content

Wq/ha/Barbara (mawaƙiya)

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Barbara (mawaƙiya)
Barbara

Monique Andrée Serf (June 9, 1930 – Nuwamba 24, 1997), wacce aka fi sani da Barbara (Barbara Brodi shirin ta na farko), shahararriyar mawaƙiya ce ‘yar Faransa.

Zantuka[edit | edit source]

 • Un beau jour, ou peut-etre une nuit,
  Près d'un lac, je m'étais endormie,
  Quand soudain, semblant crever le ciel,
  Et venant de nulle part,
  Surgit un aigle noir.
  • Fassara: Wata kyakyawar rana, ko kuma watakila wani dare,
   kusa da tafki a yayin da nike barci,
   Kwatsam sai, sama ta rufta,
   Sannan ba’a san daga ko ina ba,
   Wata mikiya ta sauko, baƙi.