Jump to content

Wq/ha/Azanci

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Azanci

Ina mamakin zuciyar mutum: tana da ma’auni na hikima haka nan kuma da sabanin haka... domin idan fata ta taso a cikinta, sai ta yi kasala da kwaɗayi, idan kuma kwaɗayin ya tashi a cikinta, kwaɗayi ya kan halaka ta.