Wq/ha/Anna Maria Mokgethi
Appearance
Anna Maria Mokgethi ‘yar siyasar Motswana ce wacce, ke aiki a matsayin Ministar Ƙasa, ‘Yan Gudun Hijira da Harkokin Jinsi tun daga watan Nuwamban shekarar 2019. Itace memba ta Majalisar Gaborone Bonnington ta Arewa. Mokgethi ta kasance memba ta jam’iyyar Botswana Democratic Party.
Zantuka
[edit | edit source]- Shin ina iya da jaddada cewa idan akan raine ta da tsari ma’abociya da dokoki, sashin da ba na gwamnati ba zai iya bunkasa tattalin arzik,i kuna ya samar da aikin yi da muke bukata. Hakan kuwa zai tsananin bunkasa taka rawar mata a fannin masana’antu a kasar Afirka.
- https://www.bw.undp.org/content/botswana/en/home/presscenter/pressreleases/2019/women-in-trade-consultations-held-in-botswana.html Women in Trade consultations held in Botswana ( june 28, 2021) UNDP Press Center.
- Bari in tabbatar muku cewa gwamnatina ba za ta gajiya ba wajen kawar da tashin hankali da ake yi wa mata da yara. Annobar COVID-19 ta ba mu dama ta musamman don sabunta ƙudurimmu na kawo ƙarshen cin zarafi da muzgunawa mata (GBV), wanda ke hana mata da 'yan mata damar more dukkan haƙƙoƙinsu da 'yancinsu da kundin tsarin mulkin wannan ƙasa ya tanada musu.
- Much more needs to be done in ending Gender Based Violence in Botswana,17 July 2020,UNFPA Global
- Suna buƙatar wakili wanda zai sami isasshen lokaci don kula da bukatunsu da muradunsu. Wani da kunnensa ke a bude don sauraron ƙorafe-ƙorafensu da bukatunsu masu ma'ana. Wani da zai gabatar da kudurori da tambayoyi da ke wakiltar burinsu da fata. Ni ne wannan mutum. Ina da ƙwarewa, cancanta, kuma na shirya tsaf don wannan aiki na zama wakilinsu. Idan aka zaɓe ni, dukkan hankali na zai tattara ne kan Bonnington North yayin da Shugaba Dr Mokgweetsi Masisi zai ci gaba da gudanar da aikinsa. Ba zan rika taka rawa biyu ba, kuma mutane ba za su rika ganina ko'ina ba sai a Bonnington North.
- Mokgethi runs on little more than credibility,August 14, 2019,by Tsaone Basimanebotlhe