Jump to content

Wq/ha/Anke Engelke

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Anke Engelke
Ya kamata ka daina yayin da kake saman wasa — amma ba mu da ƙarfin hali bayan wasan farko.

Anke Engelke (An haife ta a ranar 21 ga watan Disamba, 1965) ƴar ƙasar Jamus ce mai barkwanci kuma ’yar fim.

Zantuka

[edit | edit source]
  • "Ni na ji kamar yadda na ji a shirina na farko. An kulle wannan zagaye, Zagayen sharri na shaidan."
    • On the last Anke Late Night show (21 October 2004)
  • "Ya kamata ka daina, lokacin da kake kan kololuwar wasan ka — amma ba mu da jarumta bayan wasan farko."
    • On the last Anke Late Night show (21 October 2004)
  • "A daren yau, ba wanda zai iya jefa ƙuri'a don ƙasarsa, amma yana da kyau a iya jefa ƙuri'a kuma yana da kyau a samu zaɓi. Sa'a a tafiyarku, Azerbaijan. Turai na kallon ku!".
    • Kalaman Anke Engelke kan mulkin kama-karya na Azerbaijan, yayin da take sanar da ƙuri'ar Jamus 2012 Eurovision Song Contest. Transmitted live on TV to 120 million viewers, including the Azerbaijan state TV. (May 26th, 2012).

Littattafan murya

[edit | edit source]
  • 2009: Heike Faller: "Yadda Na Taɓa Ƙoƙarin Zama Mai Arziki," mai wallafa: Random House Audio", ISBN 978-3-8371-7610-0
  • 2013: Felix Salten: "Bambi: Labarin Rayuwa Daga Daji", mawallafi : tacheles, ISBN 978-3864840289