Wq/ha/Anie Akpe
Appearance
Anie Akpe (An haife ta a kasar Najeriya) ita ce wadda ta kafa Cibiyar Fasaha ta Mata ta Afirka (AWIT) kuma mai fafutukar inganta samun dama da horar da sabbin fasahohi ga mata da 'yan mata a Afirka.....
Zantuka
[edit | edit source]A koyaushe kuma ina tura mata zuwa ga ƙarin koyan bayanan dake bayan duk wani abu da suke ƙoƙarin ginawa, samun bayanai game dashi kuma, idan baku dashi, bari mu tattauna da ƙungiyoyin haɗin gwiwa don ganin irin bayanan da zasu iya samu. Kuma idan har yanzu basu dashi, wannan shine inda kuka shigo don gina mafita wanda ya ƙunshi wasu daga ciki