Jump to content

Wq/ha/Angeline Rutazana

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Angeline Rutazana

Angeline Rutazana alkaliya ce 'yar kasar Rwanda a yanzu haka tana matsayin babban sufeton kotunan ƙasar Rwanda...

Zantuka

[edit | edit source]

Nadin nawa ya kasance don sanin irin nasarorin da Ruwanda ta samu a fannin inganta jinsi kuma wannan dama ce a gare ni na fadada wannan ci gaba ga sauran kasashe mambobin CMJA. Rutazana ya ce (The New Times Rwanda, Satumba 15, 2012.)