Wq/ha/Aminatta Forna
Appearance

Aminatta Forna, OBE, ita marubuciya ce 'yar Scotland da Sierra Leonean. Itace marbuciyar , The Devil That Danced on the Water: A Daughter's Quest, da sauran littattafai guda hudu: Ancestor Stones (2006), The Memory of Love (2010), The Hired Man (2013) da kuma Happiness , (2018).
Zantuka
[edit | edit source]- Idan kana so ka san wata kasa, to ka karanci marubutan ta. [1]