Jump to content

Wq/ha/Amina jane muhammed

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Amina jane muhammed

Amina Jane Mohammed,(an haife ta 27 ga watan Yuni, a shekara ta 1961), jami’ar diflomasiyar Najeriya ce, kuma ‘yar siyasa ce wacce ke aiki a matsayin mataimakiyar Sakatare-Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya na biyar. A baya, ta kasance Ministar Muhalli Na kasar Najeriya daga 2015 zuwa 2016 kuma ta kasan ce jigo a cikin tsarin Bunƙasa Bayan shekarar 2015.

Zantuttuka

[edit | edit source]
  • Dole ne mu tsara makomar da mata da 'yan mata suka tsara wanda ya gane 'yancinsu da burinsu zuwa duniyar da daidaito ya kasance gaskiya.
  • Kuna buƙatar saitin fasaha daban-daban wanda ke kallon yin amfani da damar da suka fi ƙwarewar kasuwanci da za ku iya ƙarawa yayin da kuke magance yawancin damar kasuwa.