Jump to content

Wq/ha/Akosua Adomako Ampofo

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Akosua Adomako Ampofo

Akosua Adomako Ampofo malama ce 'yar ƙasar Ghana wacce ta kasance farfesa a fannin Nazarin Jinsi da kuma Nazarin Afirka a Jami'ar Ghana. Ta kuma kasance malama mai fafutukar hakkin mata, kuma babbar mai yakin 'yancin zamantakewa.

Zantuka

[edit | edit source]