Jump to content

Wq/ha/Akachi Adimora-Ezeigbo

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Akachi Adimora-Ezeigbo

Akachi Adimora-Ezeigbo, marubuciya ce, ƴar ƙasar Najeriya, kuma mai koyarwa, wanda walllaffaffun ayyukanta suka haɗa da littattafan nobel, wake, gajerun labarai, littattafan yara, insha’i da kuma jaridu.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Jefawa ‘yan ta’adda bamabamai daga sararin samaniya ba zai isa ba, ya kamata mu duba ruhun su dake dauke da zububai suma a kona su, a yi watsi da su kuma a kore su, da dukannin ikonmu na biro, komfutocinmu da wayar hannunmu da duk wata fasaha da muke da ita.
  • Dole ne marubutanmu su wayar da kawunan al’ummar mu su kuma bunkasa tafarkin gina kasa ta hanyar samar da ayyukan fasaha masu karfi, masu karfafa gwiwa kuma masu juriya