Jump to content

Wq/ha/Ajoke Muhammed

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ajoke Muhammed
Ajoke Muhammed

Hafsatu Ajoke Muhammed (An haife ta a ranar 23 ga watan Mayu, 1941 – ta rasu a ranar 13 ga watan Fabrairu, 1976) ‘yar Najeriya ce mai kula da muhalli kuma matar shugaban ƙasa na huɗu a Najeriya. Ita ce matar marigayi Janar Murtala Muhammed, wanda ya shugabanci Najeriya daga 29 ga watan Yuli, 1975 zuwa 13 ga watan Fabrairu, 1976.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Akwai shuke-shuke a ko’ina, amma itatuwan dabino na da wani irin kyan kamanni na musamman.
    • Ajoke Muhammed talks about plants
  • Suna da ikon sauya yanayi ta wata hanya da babu wata shuka da za ta iya yi.
    • Mrs Muhammed talks about the speciality of Palm trees
  • Rabin dabinon duniya sun samo asali ne daga Madagascar, amma ƴan Afirka ba su nu na suna so ba.
  • ‘Yan ƙasashen Yamma ne ke zuwa chan suna neman tsirrai da ke dab da shuɗewa, sannan sai su ɗauke su su kai ƙasashensu.