Jump to content

Wq/ha/Aishatu Jibril Dukku

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Aishatu Jibril Dukku

Aishatu Jibril Dukku (An haife ta a ranar 18 ga watan Disamba, shekarar 1963), masaniyar ilimi ce ƴar Nigeria kuma ‘yar siyasa daga Jihar Gombe, Najeriya. Ta kasance tsohuwar shugabar makarantar Federal Government Girls’ College, Bajoga a Jihar Gombe. Ta yi aiki a matsayin Ministar Jiha ta Ilimi a zamanin marigayi Shugaba Umaru Musa Yar’Adua. Tun daga lokacin, ta yi aiki sau biyu a matsayin wakiliya a Majalisar Tarayya ta Najeriya, ta wakilci mazabar Tarayya ta Dukku da Nafada a Jihar Gombe a Majalisar Wakilai ta 8 da ta 9.

Zantuka

[edit | edit source]