Wq/ha/Aisha buhari
Appearance
Aisha Halilu Buhari,(an haife ta a ranar 17 ga watan Fabrairu,a shekara ta 1971), ita ce tsohuwar Uwargidan shugaban kasar Najeriya, kuma uwargidan tsohon Shugaba kasa Muhammadu Buhari, wanda ya ɗare karagar mulki a ranar, 29 ga watan Mayun shekarar 2015, bayan ya doke shugaban ƙasa mai ci a lokacin Goodluck Jonathan. Aisha Buhari ta kasance cosmetologist kuma likitan kwalliya.
Zantuka
[edit | edit source]- "Shugaban ƙasa bai san mutum 45 cikin 50 ba, misali, na mutanen da ya naɗa kuma ni ma ban san su ba, duk da kasan cewar sa matarsa ta shekara 27".
- [1] Aisha Buhari ta yi magana akan mijinta Muhammadu Buhari ya naɗa ɗan takarar da ba a tantance ba ya jagorancin yankunan. gwamnatinsa
- "Dole ne mu faɗi gaskiya".
- [2] A'isha Buhari furucin da take yawan furtawa ba tare da tsoro ba a burinta na ceto Najeriya.
Abubuwa
[edit | edit source]- "Shugaban ƙasa bai san mutum 45 cikin 50 ba, misali, na mutanen da ya naɗa kuma ni ma ban san su ba, duk da kasan cewar ta matarsa ta shekara 27".
- [3] Aisha Buhari ta yi magana akan mijinta Muhammadu Buhari ya naɗa ɗan takarar da ba a tantance ba ya jagoranci yankunan. gwamnatinsa
- "Dole ne mu faɗi gaskiya".
- [4] A'isha Buhari furucin da take yawan furtawa ba tare da tsoro ba a burinta na ceto Najeriya.