Jump to content

Wq/ha/Aisha Umar

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Aisha Umar

Aisha Umar ɗaya ce daga cikin 'yan wasan kwallon raga ta kasar Najeriya wacce ke taka leda a kungiyar kwallon raga ta Kwastam na Najeriya, da kuma ƙungiyar ƙwallon raga ta mata na ƙasa.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Dole ne ka kasance mai godiya da ƙwazo a rayuwa; yana ba ni farin ciki sosai in kashe kuɗi da na samu da gumi na, ba tare da yin bara ko sadaukar da kima ta ba.