Jump to content

Wq/ha/Aisha Ochuwa

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Aisha Ochuwa

Aisha Ochuwa, (An haife ta a ranar 22 ga watan Afrilu, shekarar 1994) lauya, ce kuma ɗan kasuwa ɗan Najeriya. Ita ce kuma ta kafa EBAO, wani kamfani mai suna ‘Nigerian fashion company’ da aka kafa a shekarar 2017. a Jihar Legas, Nijeriya to amma asalinta ‘yar Auchi, Jihar Edo ce. Daga baya, ta sami takardar shaidar difloma a fannin laifuka da kuma digiri na farko a fannin shari'a (LL.B) da second class Upper Division - dukkansu daga Jami'ar Babcock, Najeriya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ɗaya daga cikin manyan nasarori a rayuwa shine shuka iri, kula dashi da kallon yadda ya girma ya zama kyakkyawan shuka.
    • Zancen Aisha Ochuwa akan ladabi.