Wq/ha/Aisha Lemu
Appearance
Aisha Lemu (ta rasu a ranar 5 Junairun 2019) marubuciyar haifaffiyar kasar Burtaniya kuma malamar addini wacce ta musulunta a shekarar 1961 kuma ta kwashe mafi yawan rayuwarta a Najeriya.
Zantuka
[edit | edit source]- Aisha Lemu ba kawai jagora ce ta addini ba kadai, ta tashi a matsayin mahaifiya, ma gyara kuma mai koyarwa, wacce ta yi rayuwa ba wai kawai ta hanyar yada addinin musulunci ba, amma har da ma yin tasiri a rayuwar mutane.
- https://www.youtube.com/watch?v=L3TVzXvXhj0 Rayuwa da lokutan jaruma.