Wq/ha/Aisa Black Agaba
Appearance

Aisa Black Agaba ‘yar siyasar Uganda ce kuma ‘yar majalisa. Tana wakiltar mutanen Bugangaizi ta Gabas a Gundumar Kakumiro a matsayin ‘yar majalisa a Majalisar Kasar Uganda. Agaba ta kasance mamba ta jam’iyyar the National Resistance Movement (NRM).
Zantuka
[edit | edit source]- Wannan zai kiyaye su daga tafiya mai nisa da zasu yi wajen neman wajen samun kiwon lafiya, da kuma kuɗaɗen da suke kashewa, tunda a yanzu zasu rika samun wadannan hidimomi kyauta.
- A matsayina na MP mai wakiltar Bugangaizi ta Gabas, Ina mai godewa Ubangiji, shugaban kasa Museveni, NRM na gwamnatin shi, da kuma Babban Ministan Uganda wajen bikin bude motocin daukan marasa lafiya. Mazaba ta a yanzu bata da Cibiyar Kiwon Lafiya IV, sannan mutanenmu sun dade suna wahala daga matsalolin isarwa. Wannan aiki zai kawo sauki sosai ga mazaba ta.