Wq/ha/Ahunna Eziakonwa
Appearance
Ahunna Eziakonwa ‘yar siyasar Najeriya ce, ‘yar kasuwa kuma mai fafutukar haƙƙin zamantakewa. Ta kasance mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, kuma Mataimakiyar Mai Shirya Shirin Bunkasawa na Majalisar Dinkin Duniya kuma itace Darakta ta Regional Bureau of Africa.
Zantuka
[edit | edit source]- Timbuktoo itace kahon zuciyar Cigaba da Kasuwanci da kuma Ilimi.
- Mun ari Timbuktoo ne don mu bayyana wannan dabarar saboda muna duban Afurka daga baya zuwa nan gaba.