Jump to content

Wq/ha/Ahmad khatami

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Ahmad khatami

Ayatullah Ahmad Khatami (an haife shi a ranar 8 ga Mayun shekarar 1960) mamba ne na majalisar ƙwararrun Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

Zantuka[edit | edit source]

  • A maimakon yin shawarwari da gwamnatin Isra'ila, kamata ya yi ƙasashen Larabawa su tattauna da al'ummar Palasdinu domin samun yardar Ubangiji da kuma farin jinin al'ummar kasar. Limamin Iran ya caccaki Larabawa kan tattaunawa da Isra'ila (27 Afrilun shekarar 2007).