Jump to content

Wq/ha/Agnes Acibu

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Agnes Acibu
Acibu Agnes ‘yar Majalisa mace mai wakiltar Nebbi (NRM)

Agnes Acibu ‘yar siyasar Uganda ce kuma mamba ta majalisa. An zabe ta a matsayin mamba mace mai wakiltar gundumar Nebbi a yayin zaben duka kasar Uganda.

Zantuka

[edit | edit source]
  • An tura Takardar NHI zuwa majalisa, amma shugaban ya nuna rashin amincewa, hakan ya maida mu baya zuwa inda aka fara. A yanzu kuma mjna bukatan sai mun sake shirin daga farko don tabbatar da cewa mutanenmu zun amfanu daga shirin.
  • Mutane da dama suna fama da matsalolin kiwon lafiya amma ba zamu iya riskar kayan aiki masu inganci, tabbatar da muhimmancin ilimantar da su don rungumar dokar inshoran kiwon lafiya.