Wq/ha/Adam Yahiye Gadahn
Appearance
Adam Yahiye Gadahnborn, (An haife shi ranar 1 ga watan Satumban shekarar 1978, ya mutu a 19 ga watan Janairu, shekara ta 2015) ya kasance babban jami'in ne aAmurka, mai fassara al'adu, kuma kakakin ƙungiyar Islama ta al-Qaeda. Tun a shekarar 2004, ya fito a cikin wasu faifan bidiyo da al-Qaeda suka shirya a matsayin "Azzam the American".
Zantuka
[edit | edit source]- A daina duk wani tsoma baki a cikin addini, zamantakewa, siyasa, da mulkin musulmi na duniya. Kuma ku bar mu mu kafa daular shura ta Musulunci, wacce za ta haɗa kan Musulmin Duniya cikin gaskiya da adalci.
- Jami'in Al-Qaeda na Amurka Adam Gadahn a cikin sakon da ya aika wa shugaba Bush: Jama'ar ku za su fuskanci abubuwan da za su sa ku manta da munin abubuwan da suka faru a ranar 11 ga Satumba, Afghanistan, Iraq, da Virginia Tech a watan Mayun shekarar 2007.