Jump to content

Wq/ha/Ada hegerberg

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ada hegerberg

Muna buƙatar mu sanya buƙatu iri ɗaya akan ƴan mata domin su ji ana gani. Ba ma ɗaukar ’yan mata suna da muhimmanci, kamar yadda muke yi wa samari maza da Mata. Kuma a matsayina na ɗan wasan ƙwallon ƙafa, zan iya ganin cewa samfurin ƙarshe ba zai kasance da inganci kamar yadda yake tare da maza ba. Muna baya kawai, kun sani.