Jump to content

Wq/ha/Ad-Rock

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ad-Rock
Ad-Rock in 2007

Adam Keefe Horovitz (An haife shi a watan Oktoba ranar talatin da daya 31, shekarar alif 1966), wanda aka fi sani da Ad-Rock, ɗan wasan raye-raye ne na kasar Amurka, mawaƙi, kuma ɗan wasan kwaikwayo. Ya kasance memba na kungiyar hip-hop Beastie Boys.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Na, gwammace in zama munafiki, da in zama mutum daya har abada.
    • A mayar da martani ga "Song For The Man" (1998), wanda aka sake bugawa a cikin shirin Beastie Boys (2020)