Wq/ha/Abimbola Adelakun
Appearance
Abimbola Adelakun,marubuciya ce ‘yar kasar Najeriya, wacce aka haifa a Ibadan Kudu maso Yammacin Najeriya. Ta kammala digirinta na farko da na biyu a fannin fasaha da yaruka a Jami’ar Ibadan, sannan daga bisani ta samu digirin-digirgir a Jami’ar Texas. Tana aiki da gidan jaridar Punch Newspaper dake Lagos, Najeriya a matsayin marubuciya..