Jump to content

Wq/ha/Abigail Jane Scott Duniway

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Abigail Jane Scott Duniway

Abigail Scott Duniway (Oktoba 22, 1834 – Oktoba 11, 1915) ta kasance mai fafutukar kare haƙƙin mata, editan jarida, kuma marubuciya daga jihar Oregon ta Amurka, wadda kokarinta ya yi tasiri wajen samun ‘yancin kada kuri’a ga mata.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ya kamata ‘yan matan wannan zamani, masu yancin yin karatu, yin magana, rubutawa, zabar sana’arsu, su tuna cewa kowane inci na wannan ‘yancin an sayo musu da farashi mai yawa. Su ne su nuna godiyarsu ta wajen ci gaba da yin gyare-gyare na zamaninsu, ta hanyar yaɗa hasken 'yanci da na gaskiya har yanzu. Bashin da kowane tsara ke bin baya dole ne ya biya na gaba.

Hanyoyin hadin waje

[edit | edit source]