Aberjhani , (An haife shi 8 ga watan Juli,a shekara ta alif 1957, a Savannah, Georgia) masanin tarihi ne baki ɗan Amurka, mawaƙi, ɗan jarida, sannan kuma marubucin tatsuniyoyi.