Jump to content

Wq/ha/Abed-nego Bandim

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Abed-nego Bandim

Abed-nego Bandim (An haife ta ranar 12 ga watan Febreru 1977) dan siyasar kasar Ghana ne wanda ya kasance memba na jam’iyyar National Democratic Congress. Ya kuma kasance memba na majalisar Bunkpurugu (Gundumar Nyankpanduri) a Yankin Arewa maso Yammacin Ghana.

Zantuka

[edit | edit source]