Wq/ha/Abdulla Airpov
Abdulla Aripov (An haife shi a ranar ashirin da hudu (24) ga Mayun shekarar alif 1961)ɗan siyasan ƙasar Uzbekistan ne wanda a halin yanzu yake aiki a matsayin Firayim Minista na 4 na Uzbekistan tun daga ranar sha hudu (14) Disamba 2016. Ya taba zama Mataimakin Firayim Minista a Shekararun 2002-2012 da 2016.
Zantuka
[edit | edit source]Godiya ga abokan hulɗa na yau da kullun da amintacce tsakanin Shavkat Miromonovich da ku, an samu nasarar samar da ingantattun hanyoyin haɗin gwiwar Kazakh-Uzbek da yawa. Ku biyun kun saita aikin kawo yawan kasuwancin juna zuwa dala biliyan 10 a shekaru masu zuwa. Gwamnatocin kasashenmu sun jajirce wajen ganin sun cimma wadannan nasarori. Abdulla Aripov (2021) wanda aka ambata a cikin: "Firaministan Uzbek ya ziyarci Kazakhstan" a cikin The Astana Times, you (3) ga Yuni 202