Wq/ha/Abdallah Of Saudi Arabia
Appearance

Abdullah bin Abd al-Aziz ,Al Saud, (An haife Shi a ranar daya (1) ga watan Augusta,a shekara ta alif 1924 –ya mutu a ranar 23 ga watan Janairun a shekara ta 2015), shi ne sarkin Saudiyya, bayan ya gaji ɗan uwansa Fahd bin Abdul Aziz a ranar 1 ga watan Agustan shekara ta dubu biyu da biyar (2005).
Zantuka
[edit | edit source]- Masarautar Saudiyya ƙasa ce ta musulmai. Masarautar Saudiyya ba bawan mulkin mallaka ba ce, irin ku da sauran su. … Karka ba da kanka cikin abubuwan da ba ka da kasuwanci da su! Ƙarya tana gabanka kuma ƙabari yana gabanka!
An mayar da martani ga shugaban Libya Muammar Gaddafi a taron ƙungiyar ƙasashen Larabawa a Masar,a ranar biyu (2) ga watan Maris ɗin shekara ta 2003 lokacin Abdullah ya kasance Yarima mai jiran gado na Saudiyya. "هنيئاً لك أيها الوطن بهذه القيادة". جريدة الرياض. 2011/02/25. An dawo akan 2013-02-16.
