Wq/ha/Abba El-Mustapha
Appearance
Abba El-mustapha ya kasance ɗan siyasa sannan kuma jarumi ne kuma mai shirya fina-finai a masana'antar Kannywood. A yanzu haka shine shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano a kasar Najeriya.
Magana
[edit | edit source]- Duk wanda ya faɗa maka maganar wani, to zai iya faɗa ma wani maganar ka.
- Wannan lokaci ne da zamu dakatar da irin waɗannan finafinai masu ɓata ɗabi'un jama'ar jihar Kano.