Wq/ha/Abadi Bano Begum
Appearance
Abadi Bano Begum (wanda aka fi sani da Bi Amma; 1850 - 13 Nuwamban shekarar 1924) ta kasance mai fafutukar ƴancin kai ta Indiya kuma ɗaya daga cikin mata Musulmi na farko da suka shiga cikin fafutukar 'yancin kai ta Indiya a kan Raj na Burtaniya.
Zantuka
[edit | edit source]- Mohammad Ali ba zai iya ma tunanin neman gafara daga Birtaniya ba. Idan ya yi haka to tsoffin hannuna suna da isasshen ƙarfin shaƙe shi.
- Da jin jita-jitar cewa za a saki ɗanta Mohammad Ali Jauhar daga gidan yari idan ya nemi gafarar gwamnati.
Hanyoyin hadi na waje
[edit | edit source]