Wq/ha/Aaron Beck
Appearance
Aaron Temkin Beck (a
An haife shi a watan Yuli a ranar sha tokwas (18), a shekara ta Alif 1921) likitan hauka ɗan Amurka ne, kuma ya shahara sosai a fannin Ilimin lafiyar ƙwaƙwalwa wanda aka fi sani da shi a matsayin uban farfaɗo da ƙwaƙwalwa
Zantuka
[edit | edit source]Maganin fahimi yana neman rage damuwa na tunani ta hanyar gyara kuskuren tunani da alamun kai. Ta hanyar gyara kuskuren imaninmu zai ƙaru da yawan halayen da suka wuce kima. Maganin Fahimta (1976), Shafi na 216.