Jump to content

Wq/ha/A igonibo Barrett

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > A igonibo Barrett

Adrian Igonibo Barrett (An haife shi a ranar ashirin da shida 26 ga watan Maris na shekara ta Alif 1979) ya kasance marubuci ne ɗan ƙasar Najeriya, wanda ya shahara a wajen rubuta gajerun labarai da litattafai.


Zantuka

[edit | edit source]

Blackass (2015) A waje, wani tsuntsu ya yi guntun kukan huda, kamar dariyar ba'a.Shafi na 1-46 sakin layi na biyu (2), Zan iya kula da kaina. Shafi na 1 - 46 sakin layi na shida (6)